Fathi Mahdiou

IQNA

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  / 11
“Fathi Mahdiou” kwararre ne a fannin ilimi kuma shi ne cikakken mai fassara kur’ani na farko da harshen Albaniya a kasar Kosovo, wanda ya yi tsokaci kan tsarin tarjamar kur’ani mai tsarki a yankin Balkan a cikin littafinsa da aka buga kwanan nan cikin harshen Larabci.
Lambar Labari: 3488352   Ranar Watsawa : 2022/12/17